Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa zai horas da mutane 5,000 da suka kammala hidimar kasa ta NYSC kan hoyon sanya mitar wutar lantarki a gidaje.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa zai horas da mutane 5,000 da suka kammala hidimar kasa ta NYSC kan hoyon sanya mitar wutar lantarki a gidaje.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Hedkwatar tsaro ta kasa ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta ragargaza sansanin 'yan bindiga tare da halaka wasu har lahira a dajin Katsina da ke kudanci.
Matasa sun gudanar da zanga-zangar ne domin nuna damuwa dangane da yadda matsalar tsaro ke ci gaba da tabarbarewa a jihar da ke Arewa maso Yammacin kasar nan.
Matashiya mai shekaru 19 mai suna Lilian Benedict da ke gundumar Bwaranji a karamar hukumar Yola da ke Adamawa ta rasu a ranar Lahadi bayan haihuwar 'yan uku.
M. Amobi ta cigaba da aiki duk da Ministan wuta ya umarci ta fita daga ofis. Har a jiya Amobi ba ta sauka daga kujerarta ta mika ragamar aiki ga N. Eweluka ba.
Hukumar hana yaduwar Cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da cewa annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 490 a fadin Najeriya, jimilla 17,148.
jam’iyyar All Progressives Congress APC ta nada tsohon gwamnan jihar Oyo, Sanata Ajibola Ajimobi, matsayin mukaddashin shugaban jam’iyyar bayan hukuncin kotu.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta ce ba za ta sauya ra'ayi ba kan yajin aikin da take yi wanda ya shafi daukacin jami'o'in gwamnati da ke fadin kasar.
Dirakta janar na kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC, Salihu Lukman, ya bayyana cewa shugaban jam'iyyar, Adams Oshiomole, ya sayar da rayuwar jam'iyyar ga wasu.
Gwamna Obaseki na jihar Edo ya ce Adams Oshiomhole, shugaban jam'iyyar APC na tsoron masu ilimi saboda 'bai je makaranta' ba, yayain zantawa da manema labarai.
Labarai
Samu kari