Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Rundunar Operation Lafiya Dole ta tabbatar da halaka mayakan Boko Haram 25 tare da ceto mutum 33 da mayakan suka yi garkuwa da su a Gamboru Ngala da ke Borno.
Kungiyar Likitocin Najeriya ta siffanta barazanar gwamnatin tarayya na sallamarsu daga aiki ko kin biyansu albashi idan basu koma bakin aiki ba a matsayin wasa.
Lallai likafar ci gaba da cin kasuwa ta bude ga masu gidajen kallon kwallo a wasu sassa a fadin Najeriya inda a ranar Laraba suka haska wasannin gasar Firimiya.
Shugabannin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na shirin zama na musamman domin yanke hukunci kan sauya shekar Gwamna Obaseki na jihar Edo kafin zabe.
Shugaban kasa Buhari ya umarci ministoci hudu da ke kula da harkokin tsaro su fito da wasu sabbin dabaru da nufin shawo kan matsalolin tsaro da ake fuskanta.
Duk da haka, munyi tir da wannan aikin zaluncin da da halin jan kafa da hukumomin tsaro ke yi bayan kiraye kirayen mutane duk da cewa ayyuka sun musu yawa.
Shugaban kungiyar manoma ta Najeriya (AFAN), Kabir Ibrahim, ya ce dole ne a dauka mataki mai tsauri a dukkan dazuzzukan kasar nan don samar da tsaro ga mutane.
Honduras na cikin kasashen duniya da annobar ta coronavirus ta yi wa illa sosai inda mutane da yawa a biranen Tegucigalpa da San Pedro Sula suka kamu da cutar.
Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sha caccaka a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter bayan ta yi wallafar tunawa da ranar yaran Afrika.
Labarai
Samu kari