Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wasu mutane da suke kera bindigogi suna rabawa 'yan ta'adda a jihohin Arewa ta Yamma. An kama su da bindigogi biyar.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Hukumomin lafiya na ci gaba fadi-tashi domin dakile yaduwar cutar korona a Najeriya sai dai fa lamarin ya ci tura domin kuwa cutar na ci gaba da bazuwa a kasar.
Mai bawa gwamna Ben Ayade shawara na musamman a kan kafafen watsa labarai, Mr Christian Ita ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Alhamis.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar na kasa, Abubakar Malami SAN, ya aikewa shugaba Muhammadu Buhari wasikar kar ta kwana kan shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu
Kungiyar kare hakkin musulmi ta MURIC ta goyi bayan ci gaba da rufe makarantu da gwamnatin tarayya tayi da na rufe wuraren bauta da jihar Lagas tayi kan korona.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da sako na musamman zuwa ga gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi domin taya sa murna yayin da ya cika shekaru 45 da haihuwa.
Shugaban Alkalan Najeriya, Alkali Tanko Muhammad ya rantsar da Monica Dongban-Mensem matsayin sabuwar shugabar kotun daukaka kara a yau Juma’a, 19 ga Yuni.
A ranar Alhamis, 18 ga watan Yuni, Hukumar Lafiya ta Duniya, ta ayyana cewa Najeriya ta yi sallama da cutar shan inna yayin da cutar ta cika bujenta da iska.
Kungiyar gwamnonin arewa sun gana domin neman maslaha a kan lamarin rashin tsaro da ya addabi yankin. Sun kafa kwamitin kula da tsaro da zai sa ido a yankin.
Gambo ya ce, "Labarin gaskiya ne. Abin ya faru a safiyar ranar Alhamis. Dattijon na zaune a gidansa kwatsam wasu yan bindiga suka zo suka yi awon gaba da shi."
Labarai
Samu kari