Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
A yau Litinin, 22 ga watan Yuni, daukacin ma'aikatan gwamnati a jihar Oyo, sun koma aiki biyo bayan umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na sassauta dokar kulle.
Manyan dattijan yankin kudu da suka rattaba kan hannu a kan takardar karar sun hada da shugaban kungiyar dattijan kabilar Yoruba; Reuben Fasoranti, takwaransa
Da yake sanar da hakan ga wakilin kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) a ranar Litinin, Adjoto ya ce ya yanke shawarar fita daga jam'iyyar APC bayan ya tunt
Kusan watanni hudu bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da babban birni na Abuja.
Fasto Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam'iyyar APC a jihar Edo, ya bukaci Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo da ya dawo jam'iyyar APC, The Cable ta ruwaito hakan.
Yan bindiga sun sake kai hari Katsina sun kashe mutum uku sunyi garkuwa da daya, sun kuma sace shanu da yawa da kayan abinci kamar yadda daily trust ta ruwaito
Wani ma'aikaci ya kashe kansa a jihar Bayelsa a makon da ya gabata bayan ya yi caca da N150,000 na uban gidansa bayan ya saka ta a caca amma sai aka cinyeshi.
Yayin da rikicin jam'iyyar APC ya dauki sabon salo, reshen jam'iyyar na jihar Ribas, ya dakatar da mataimakin sakataren jam'iyyar na kasa, Mista Victor Giadom.
Gwamnan na jihar Kebbi ya na tare da takwarorinsa na jihar Filato; Simon Lalong, da na jihar Jigawa; Abubakar Badaru, yayin da ya ke wannan jawabi. A cewar Bagu
Labarai
Samu kari