Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sauya sunayen wasu daga cikin 'yan takararta da suka samu nasara a zabubbukan fitar da gwanin da ta gudanar.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri tare da gwamnonin jam'iyyar APC kan rikicin shugabanci da ya kawo kai gadan-gadan a tsakanin yan jam'iyyar
Akalla mambobin kungiyar yan banga 23 aka kashe sannan wasu da dama suka jikkata a lokacin da yan bindiga suka kai hari garin Ruwan-Tofa da ke jihar Zamfara.
Rahotanni da ke zuwa mana a yanzu sun tabbatar da cewa an fara zaben fidda gwanin takarar gwamnan jihar Edo na jam'iyyar APC kamar yadda aka kayyade tun a baya.
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Zulum ya dauki sunayen wasu Matasa 300 da za a nemawa aikin-yi. Gwamnatin Jihar Borno ta bada shawarar a ba Matasa aiki.
Bolton, wanda ya bar gwamnatin Trump a cikin shekarar da ta gabata, ya ce shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya tabbatar da cewa gwamnatinsa ta na karba
Ministan Shari'a Abubakar Malami ya ba da sunayen mutum 3 da za su iya maye gurbin Ibrahim Magu, mukaddashin Shugaban Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC.
An shata layi tsakanin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a Edo da gwamnan jihar, Godwin Obaseki kan zaben fidda gwani domin ya ce babu mai yin taro.
A jiya Sakataren Gwamnatin Najeriya ya fadi abin da zai faru da mutane nan da makonni, yace za a fara kirga gawar mutanen da COVID-19 ta kashe rututu a jihohi.
Sanata Ali Ndume ya koka kan halin da talakawan Najeriya ke ciki, ya ce manyan jami'an gwamnati ne ke cikin jin dadi da walwala yayinda talaka ke cike da tagumi
Labarai
Samu kari