Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Fadar shugaban kasa ta zargi Adeniyi Adeyemi da kafa ma'aikatar bogi a Najeriya ba tare da sanin shugaban kasa Bola Tinubu da sauran hukumomin Najeriya ba.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Sakamakon sanarwar da gwamnatin kasar Saudiyya tayi ranar Litinin cewa mazauna kasar kadai zasu yi aikin Hajji bana, mafita biyu kadai suka ragewa maniyyata.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya yi kira ga ma'aikatan gwamnati da su sadaukar da wani kaso na albashinsu domin taimakawa talakawa.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Port Harcourt, jihar Rivers ta dakatad da gwamnan jihar Edo, Godwn Obaseki, daga musharaka a zaben fidda gwanin PDP.
Wani mutum dan Najeriya sa me zama a Victory Park Estate da ke Lekki a jihar Legas, ya kashe kansa bayan ya sokawa matarsa wuka har lahira, Bala Elkana yace.
Mai magana da yawun rundunar, Kwanel Sagir Musa, ya shaidawa manema labarai a Abuja cewa wannan na daga cikin matakan da aka dauka yayin taron da akayi da soji.
Mun ji cewa Lionel Messi da Antoine Griezmann sun samu kansu a cacar baki mai zafi. Abin har ya kai Kocin Barcelona ya raba ‘Yan wasan bayan sun kaure da fada.
Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Abuja, Anjuguri Manza, ya tabbatar da afkuwar lamarin cikin wata sanarwar da ya rabawa manema labarai a ranar Litini.
A makon nan Dr. Junaid Mohammed ya fallasa abin da ya sa Minista ya ke zargin Magu da laifi wawurar kudi. Yanzu haka wannan ya raba kan Masu fada a jin Arewa.
Wasu matasa da ake zargin 'yan bangar siyasa ne sun kai hari a yayin da wata kundiyar magoya bayan gwamnan jihar Ondo, Gwamna Rotimi Akeredolu, ke taro a garin.
Labarai
Samu kari