Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Bankin Duniya ta amince da baiwa Najeriya bashin $750m (kimanin N30billion) ta kungiyar IDA domin kara inganci da samar da isasshen wutan lantarki a Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zartarwa ta yanar gizo a yau Laraba, 24 ga watan Yuni, manyan jami'an gwamnati sun hallara a taron.
Jim Nwobodo wanda Dattijon ‘Dan siyasa ne, ya ba Inyamurai kujerar Shugaban kasa da zarar Buhari ya gama mulki. Nwobodo ya taba yin gwamna a jihar Anambra.
Sautin fashewar wasu abubuwa masu girzgiza kasa a cikin dajin jihar Zamfara a sa'o'in farko na ranar Talata ya firgita manoma yayin da suke ayyuka a gonakinsu.
Babban hafsan Sojin sama Najeriya, Air Marshal Sadique Baba Abubakar a ranar Talata ya bayyana cewa an tura karin jirage masu saukar angulu biyar jihar Katsina.
Majalisa ta ce dole ne Najeriya ta dauki mataki kan harin da aka kai wa ofishin jakadancinta a kasar Ghana, domin irin wannan lamari ya fara wuce gona da iri.
Sanata Ali Ndume, ya bayyana cewa ya yanke shawarar tsayawa Abdulrasheed Maina saboda hakkinsa wakiltan dukkanin mutane a mazabarsa da kuma yanayin lafiyarsa.
Rundunar yan sandan Najeriya ta jadadda cewar ta rufe hedkwatar APC ne domin tabbatar da doka da kuma hana barkewar rikici a yayinda jam'iyyar ke cikin rudani.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara a ranar Talata ya yi bayani ga shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari a kan tsaron jiharsa.
Labarai
Samu kari