Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Sauran sharudan bayar da belin Maina sun hada da mallakar kadara da kudinta bai gaza miliyan N500 a unguwar Asokoro, Maitama, Wuse II, da wasu sassan birnin Abu
A yayin da matan aure ke jinjinawa mazansu na aure a ranar mahaifa na duniya, wata mata a Anambra ta fita zarra. Ta bai wa jama'a da dama mamaki bayan da ta siy
Wata kotun tarayya da ke Fatakwal a jihar Rivers, ta hana Obaseki shiga takara zaben fidda gwanin saboda karar da mai neman karar a PDP Omoregie Ogbeide-Ihama
A yanzu kusan watanni hudu kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 na kasar da kuma Abuja.
Rundunar jami'an tsaro ta NSCDC ta jihar Osun a ranar Talata ta ce ta fara bincike a kan zargin wata matar aure da ragargaza mazauktar mijin ta hanyar murdesa.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta bukaci mambobinta da dukkanin ma'aikatanta da su je su yi gwajin cutar korona bayan wani ma'aikacinta ya harbu da annobar.
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Agboola Ajayi ya kawo kuka kan take-taken da gwamnan jihar, OluwaRotimi Akeredolu, keyi na tsigeshi daga kujerarsa, The Nation.
ICPC, ta bakin Rasheedat, ta yi zargin cewa an karkatar da kudaden daga asusun asibitin zuwa wasu asusu mallakar "wani mutum da wani kamfani". Sai dai, hukumar
A gobe Laraba 24 ga watan Yuni ana sa ran gwamnonin jihohi 36 na tarayyar kasar nan za su gana a tsakaninsu dangane da wasu muhimman lamura da suka shafi kasar.
Labarai
Samu kari