Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
An damke wani sojan Najeriya da ya yi wa shugaban rundunar sojin Najeriya da sauran shugabannin tsaro kaca-kaca a wani bidiyo. A wani bidiyo da ya yadu a kafafe
Daga cikin masu laifin da rundunar 'yan sanda ta yi bajakolinsu akwai dilolin makamai, 'yan fashi da makami da kuma masu garkuwa da mutane. An yi bajakolin masu
A yayin da ake ci gaba da fama da annobar korona a duniya baki daya, gwamnatin wata jihar Arewa, ta fara shirin tsuro da wani sabon tsarin ilimantar da dalibai.
Wata mata ta yi ikirarin cewa mutum da ya je dukan matarsa ya kakkarya mata hannu bayan yunkurin kwatar matarsa da tayi. Ta ce dama can ya saba dukan matarsa.
Wannan sabon aikin hadin gwiwa da rundunar sojin ta kaddamar wani bangare na Operation Sharar Daji da ta saba gudanarwa a yankunan biyu na Arewacin Najeriya.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Fatakwal ta yi watsi da karar da daya daga cikin yan takaran kujeran gwamnan jihar Edo, Omoregie Ogbeide-Ihama, ya shigar.
Sabon baraka ya kunno kai a jam'iyyar APC reshen Ekiti kan yunkurin tsige hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan harkokin siyasa, Sanata Babafemi Ojudu.
Mashawarcin gwamna Katsina Aminu Masari na musamman a kan harkokin tsaro, Ibrahim Katsina shima bai amsa sakon ko kirar waya da aka masa ba don ji ta bakinsa.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi da Victor Giadom, mukaddashin shugaban APC sun kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a Aso Rock amma sun kasa ganinsa.
Labarai
Samu kari