Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Mutane shida ciki harda jami'in dan sanda guda sun rasa ransu sakamakon harin da wasu yan bindiga suka kai kauyuka biyu na karamar hukumar Danmusa a Katsina.
Jami’an hukumar yan sandan Najeriya sun bude hedkwatar uwar jam’iyyar All Progressives Congres APC dake unguwar Wuse 2, birnin tarayya Abuja, Punch ta shaida.
A yau Alhamis, 25 ga watan Yuni Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattafa hannu an sallami daukacin Kwamitin gudanarwan jam’iyyar All progressives Congress APC.
Abdallah ya ce ƙwayar Tramadol ita ce jigo cikin duk ababen da suke kara rura wutar ta'addanci a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya da ya ki ci ya ki cinyewa.
Yanzu nan mu ka ji cewa majalisar NEC ta fatattaki daukacin Shugabannin Jam’iyyar APC na kasa. Buhari ya ruguza Majalisar Shugabannin APC ta Adams Oshiomhole.
Gwamnonin da suka hallarci taron sun hada da gwamnonin Nasarawa, Niger, Jigawa, Yobe, Plateau, Kogi, Imo, Gombe, Osun, Ogun, Lagos, Kwara, Ekiti, Kano da Kebbi.
Sun ce ba za su hallarci taron ta NEC ba duk da cewa ana sa ran Shugaba Muhammadu Buhari zai hallarci taron daga fadarsa ta Aso Rock ta yanar gizo wata intanet.
Shugaban sashen hulda da al'umma na jami'ar, Toba Adaramola, shi ne ya bayyana wannan rahoto cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba, 24 ga watan Yuni.
Da ya ke sanar da hakan, kwamishin yada labarai da sadarwa, Fasto Paulinus Nsirim, ya ce an samar da sabbin tsare - tsaren ne yayin taron majalisar zartarwa (NE
Labarai
Samu kari