Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)

Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)

A yau Alhamis, 25 ga watan Yuni Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattafa hannu an sallami daukacin Kwamitin gudanarwan jam’iyyar All progressives Congress APC.

Jam'iyyar APC ta yanke wannan hukunci ne a wurin taron Majalisar NEC da ake yi yanzu haka a babban birnin tarayya.

NEC wanda ita majalisar koli a jam’iyyar ta yi na’am da shawarar da shugaban kasa ya bada, ta ruguza majalisar NWC.

Bashir Ahmad, hadimin shugaban kasa ya bayyana wannan mataki da jam’iyyar APC ta dauka a shafinsa na Twitter dazu.

Kamar yadda hadimin shugaban kasar ya nuna, daukacin majalisar NEC ta yi na’am da wannan mataki da aka zartar.

Bayan an ruguza majalisar NWC mai alhakin gudanar da harkokin jam’iyya, an nada wani kwamitin rikon kwarya karkashin jagorancin gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni.

Ga jerin mambobin kwamitin rikon kwaryan:

Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
Asali: Twitter

Ga hotunan wasu daga cikin mambobin:

Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
Asali: UGC

Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
David Lyon
Asali: Twitter

Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
Gwamnan Jihar Osun, Isiaka Oyetola
Asali: Facebook

Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
Tsohon Shugaban majalisar dattawa Ken Nnamani
Asali: UGC

Jerin sunayen sabbin shugabannin rikon kwaryan Jam’iyyar APC (Hotuna)
Gwamnan jihar Neja, Sani Bello
Asali: UGC

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel