Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Mazauna kauyen Dansarai a Katsina sun yi artabu da ‘yan bindiga, inda aka kashe mutane hudu tare da fatattakar maharan. An ce 'yan bindiga sun tsere da suka ji wuta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 29 ga watan Yuni domin zartar da hukunci a kan kisan wasu 'yan shi'a uku da ake zargin jami'an 'yan sanda.
Cikin wadanda suka isa jihar ta Edo har da Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed wanda ya isa jihar a daren jiya Laraba 24 ga watan Yunin 2020 kamar yadda The Pun
Itse Sagay ya ba Buhari shawara ya kauracewa zaman yau na APC amma Gwamnoni su na goyon bayan taron NEC. Mai ba Shugaba kasa shawara ya kawo sabuwar magana.
Har a yau, Ahmed Musa na daya daga cikin 'yan kwallon kafa masu tarin nasara a Najeriya. Ba a Najeriya kadai ba, za mu iya cewa a duniya saboda irin bajintarsa.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu, ya bayyana cewa yana da babbar matsala sa tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomhole, bayan rikicinsu.
Femi Fani-Kayode ya ba Bola Tinubu shawarar abin yi a rigimar Jam’iyyar APC. Fani-Kayode ya ce karshen Tinubu ya zo a siyasa tun da aka fatattake su a APC.
Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa(NCDC) na ranar Laraba, 24 ga watan Yuni, ya bayyana cewa mutum 649 sun sake kamuwa da cutar korona a Najeriya.
Giadom ya kira taron masu ruwa da tsaki a harkokin gudanar da jam'iyyar APC (NEC) kuma har shugaba Buhari ya nuna niyyarsa ta halartar taron, wanda za a yi rana
Kwamitin gudanar da ayyuka na jam'iyyar APC na bangaren Abiola Ajimobi, ya yi watsi da gayyatar da aka yi musu na taron shugabannin jam'iyyar, cewar Leadership.
Labarai
Samu kari