Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar wani matahsi mai shekaru 17 a karamar hukumar Zaria yayin da kungiyar 'yan banga jihar suka kama shi.
Korarren dan sandan da ya kware a satar babura ya shiga hannun jami'an tsaro a jihar Bauchi. Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta damke wani korarren dan sanda.
Iyalan marigayi tsohon gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi, sun sanar da dage jana'iza da birne tsohon gwamnan, mai magana da yawun marigayin ya sanar da hakan.
Wata kotun majistare da ke jihar Osun a ranar Alhamis ta yankewa Oga Joseph mai shekaru 21 shekaru biyar a gidan gyaran hali a kan yin amfani da mabudin sihiri.
Mun ji abin da ya sa Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga rakiyar Adams Oshiomhole a APC. Dole Buhari ya kwarewa Oshiomhole baya domin dinke barakar APC.
Gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, da maidakinsa, Edith Okowa, sun shiga killace kansu na tsawon kwanaki 14 bayan diyarsu ta kamu da cutar Coronavirus (COVID19
Hakan na cikin wata wasika ne da Mataimakin Direktan sashin kula da Manyan hanyoyi na Ma'aikatan Ayyukan Tarayya, K.Y. Ibrahim ya aike wa gwamnatin jihar Legas.
An tattaro cewa, mutanen da suka kai wannan hari, 'yan Najeriya ne masu zanga-zangar nuna bacin ransu a kan wariyar launin fata da take hakkinsu da ake yi.
Gwamnan Ekiti da wani Hadimin tsohon gwamnan sun bada labarin yadda Ajimobi ya mutu. Daga tafiya Abuja, Sanata Abiola Ajimobi ya yi dawowar da ba zai farka ba.
Labarai
Samu kari