Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An kama malamin addini da bindigu masu yawa
An kama malamin addini da bindigu masu yawa
daga  Aminu Ibrahim

Mai magana da yawun rundunar yan sanda, DSP Onome Onovwakpoyeya, ya tabbatar da afkuwar lamarin yayin hira da manema labarai a ranar Alhamis a garin Asaba.