Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Hakan ya biyo bayan taron da ya wakana tsakanin Kwamitin kar ta kwana da fadar shugaban kasa ta kafa domin yaki da annobar korona a kasa (PTF) da shugaban kasa.
Da ya ke lissafa moriya ta fuskar tattalin arziki da za a ci da wannan aiki idan an kammala, Obateru ya ce zai haɓaka samuwar makamashi a cikin gidajen al'umma.
Wasu masu garkuwa da mutane da ake zari da kashe mutum uku bayan sun karbi kudin fansa har N7.5 miliyan daga iyalansu sun shiga hannun jami'an yan sandan kasar.
A cewar Mba, tawagar ma su garkuwa da mutanen ne suka sace Dakta Audu Benedict, dansa, da kuma abokinsa a kan hanyarsu ta zuwa Abuja daga jihar Benuwe. Dangi da
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Laftanal janar Tukur Yusuf Buratai, a ranar Litinin, 29 ga watan Yuni ya sanar da komawarsa kacokan zuwa jihar Katsina bayan.
Akwai yuwuwar gwamnatin tarayya ta sake garkame wasu kananan hukumomi 18 a fadain kassar nan saboda su ke da kashi 60 na masu cutar korona a fadin Najeriya.
Sai dai, a cikin wata sanarwa da Dakta Sani Aliyu, jagoran kwamitin yaki da annobar korona a kasa, ya fitar a Abuja ya ce ba za a bude makarantun kananan yara d
Duk da fadi-tashin da mahukuntan lafiya ke yi babu dare babu rana, cutar korona na ci gaba da bazuwa tamkar wutar daji a Najeriya da sauran sassa na duniya.
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta sanar da mataki na gaba a kan sassauta dokar hana walwala a fadin kasar a ranar gobe Talata, 30 ga watan Yuni
Labarai
Samu kari