Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ado Gwanja: Waka bata taba wahalar dani ba
Ado Gwanja: Waka bata taba wahalar dani ba
daga  Mudathir Ishaq

Sanannen maawaki kuma jarumi a masana'antar Kannywood, Ado Gwanja ya tabbatar da cewa ya rera wakoki kusan 600 tunda ya fara sana'ar waka, ya sanar da BBC Hausa