An kama tsohon ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja bayan dawowarsa daga Enugu ta jirgin haya.
An kama tsohon ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja bayan dawowarsa daga Enugu ta jirgin haya.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar nan ya shawarci gwamnatin Muhammadu Buhari da ta kawo karshen matsalar tsaro ta yadda noma zai farfado.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Dattijon ya yi gamo da ajali ne bayan da ayarin motocin ke hanyarsu ta dawowa wajen daukan babban sojan bayan sun tsaya shan mai.
Shugaban hukumar NIS na kasa, Muhammad Babandede, ne ya bayar da wannan sanarwa a cikin wani jawabi da ya fitar ranar Talata a Abuja. Babandede ya fitar da jawa
Ministan kwadago ya ce wasu ‘yan siyasa su na neman kawo masa cikas wajen daukar Matasa 774, 000 aiki. Ya ce ana kokarin hana su zakulo matasan da su yi aiki.
Ministan ya ce an yi wannan sauyi ne bayan shawarwarin da masu ruwa da tsaki suka gabatar a taron wayar da kai da aka gudanar a duk fadin kasar a shekarar 2019.
Babban ɗansa, Mohammed, ya ce marigayin ya rasu a ranar Alhamis a babban Asibitin Wuse da ke Abuja. Ya ce ya rasu ne sakamakon buguwar zuciya kamar yadda Daily
Gwamna Aminu Tambuwal ya yi watsi da rahoton hukumar kididdiga ta kasa na cewa jihar Sokoto na daya daga cikin jihohin da suka fi kowanne talauci a Najeriya.
Wani hamshakin dan kasuwa kuma mai taimakon al'umma, Bode Akindeke, ya rasu. An gano cewa shugaban Madandola Groups ya rasau a ranar Litinin a garin Legas baya
Wasu yan Boko Haram sun bukaci $500,000 kafin su saki ma'aikatan tallafi 4 da maigadi 1 da suka sace bayan bidiyon da aka saki inda ma'aikatan suke neman dauki.
Labarai
Samu kari