Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Gwamnan na PDP ya yabawa Shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa amincewarsa ta maido da kudaden da yawansu ya kai naira biliyan 78.9 zuwa asusun gwamnatin jiharsa
Hukumar ta bayar da sanarwar ne bayan taron da yan kwamitin suka gudanar da bidiyo a ranar Talata inda suka tattauna batutuwan da suka shafi gudanar da gasar a
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Dattijon ya yi gamo da ajali ne bayan da ayarin motocin ke hanyarsu ta dawowa wajen daukan babban sojan bayan sun tsaya shan mai.
Sakamakon ayyaukan dakarun sojin saman rundunar Operation Gama Aiki a kasuwan Ango da ke karamar hukumar Mariga ta jihar Neja, dakarun sun datse ayyaukasu.
Jam’iyyar PDP ta shawarci mataimakin gwamnan jihar Ondo, Ajayi Agboola da ya yi murabus daga kan kujerarsa tunda a yanzu ya bar jam’iyyar APC mai mulki a jihar.
Ajali ya katse hanzarin dan majalisar mai shekaru 64 a ranar Litinin, 15 ga watan Yuni, biyo bayan wata 'yar takaitacciyar rashin lafiya da ya yi fama da ita.
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo a yau ya kamu da cutar annobar COVID-19 wato coronavirus. Akeredolu ta sahihin shafinsa na Twitter, ya ce an tabbatar mas
Yarima Salman da Buhari sun kara tattaunawa a kan daidaita farashin man fetur a kasuwar duniya a matsayinsu na shugabannin kasashen da ke zaman mambobi a kungiy
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da damke wata budurwa mai shekaru 24 a yayin da take kan hanyar zuwa birne cikin da aka zubar mata a Anambra.
Labarai
Samu kari