Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 561 da suka fito daga jihohin Najeriya
Farfesa Adesugba lauya ne da ke da kwarewa ta musamman a bangaren raya tattalin arziki da habaka harkokin kasuwanci a ciki da wajen Najeriya. Kafin nadinsa, Far
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa kasar nan na cikin mawuyacin hali na rashin ci gaba sannan kuma cewa akwai bukatar a gyara alkiblar tattalin arzikinta.
A yayinda ake ci gaba da samun bullar annobar coronavirus a duniya baki daya, mun zakulo maku wasu gwamnonin Najeriya biyar da cutar ta haraba, wasu sun warke.
Kwamishina mai kula da harkar yada labarai da ilimantar da ma su kada kuri'a, Festus Okoye, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana lokacin da ake gudanar da
Furucin Gwamna Bello ya zo ne a yayin da yake kara jaddada cewa, ba cutar korona ce ta yi sanadiyar mutuwar babban alkalin jiharsa ba, Mai Shari'a Nasir Ajana.
Da yawa daga cikin mace-macen da aka yi a watan Yuni ya shafi manyan mutane kuma ya matukar girgiza zukatan jama'a, Wannan watan ya zo da abubuwan ba-zata.
Ta zo gidana da misalin karfe 7:00 na ymmacin ranar Lahadi, na nemeta bayan mun yi wanka amma sai ta ki amincewa, har hakan ta kai ga mun samu sabani. "Na tamba
Wadanda za a rage wa albashin da allawus sun hada da Gwamnan da kansa, mataimakinsa, Kwamishinoni, mashawarta na musamman da sauran musu muƙaman siyasa a jihar.
Labarai
Samu kari