Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wani mutum mai shekaru 42 mai suna Aliyu Adamu, wanda ya yi wa karamar yarinya fyade, ya sanar da rundunar 'yan sandan jihar Nasarawa cewa mafarki yayi zai yi.
'Ya'yan Gwamna Nasir El-Rufai, Bashir da Bello, sun caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar bayan daya daga cikin dansa ya yi wa mahaifinsu haba
Mai martaba Umar Faruk Umar ya ba Sojojin Najeriya shawara bayan da Janar Buratai ya ziyarci Sarkin Daura. A jiya Shugaban kasa Buhari ya kaddamar da aikin gas.
Mutum tara suka rasa rayukansu sannan mutum shida sun samu miyagun raunika a kan rikicin gona da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a Malunje da ke kauyen Zad
Wole Oyebamiji, sakataren gwamnatin jihar Osun ya kamu da cutar coronavirus. Kwamishinan lafiya na jihar, Rafiu Isamoto, ya bayyana hakan a ranar Talatar nan.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 561 da suka fito daga jihohin Najeriya
Farfesa Adesugba lauya ne da ke da kwarewa ta musamman a bangaren raya tattalin arziki da habaka harkokin kasuwanci a ciki da wajen Najeriya. Kafin nadinsa, Far
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa kasar nan na cikin mawuyacin hali na rashin ci gaba sannan kuma cewa akwai bukatar a gyara alkiblar tattalin arzikinta.
A yayinda ake ci gaba da samun bullar annobar coronavirus a duniya baki daya, mun zakulo maku wasu gwamnonin Najeriya biyar da cutar ta haraba, wasu sun warke.
Labarai
Samu kari