Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Da ya ke sanar da dakatar da shugabannin yayin ganawa da manema labarai a gidan gwamnatin jihar Bauchi, Mohammed ya ce za a nada shugaban riko da zai rike karam
Innan Lillahi wa inna ilaihi raji'un.Allah ya yiwa Kwamishanan lafiyan jihar Ondo, Dakta wahab Adegbenro, rasuwa. Rahotanni daga fadar gwamnatin jihar sun nuna
Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan jihar, ASP Nansel Ramhan, bai amsa sakon kar ta kwana da wayar da aka masa ba domin jin ta bakinsa game da afkuwar abin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ana sa ran adadin talakawan Najeriya zai ninku akalli ninki uku sakamakon illan da annobar cutar COVID-19 tayi.
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Bidoun Ogunyemi, sho ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan Talabijin din Channels a ranar Laraba.
A halin yanzu ana sayar da litar man fetur daga N140.8 zuwa N143.8 a gidajen man fetur a sassan kasar a maimakon farashin na baya na N121.50 zuwa N123.50..
Wani mutumi ya shiga hannun jami'an tsaro bayan ya damfari wasu 'yan gudun hijira a sansanin Bakassi ta hanyar siyar masu da fom din daukar aiki na N-Power.
Watanni shida da bullar cutar Korona a duniya, sama da mutane milyan goma sun kamu dacutar kuma akalla 500,000 sun rasa rayukansa, lissafin jami'ar Johns Hopkin
Majalisa ta gayyaci ministar kudi, kasafi da tsare-tsare; Zainab Ahmed domin tayi bayani kan matakan dakile asarar kudaden shiga da suka shafi kin biyan haraji.
Labarai
Samu kari