Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Kotun koli ta kasar Amurka ta soke umarnin Shugaba Donald Trump da ke ƙoƙarin takaita bai wa jariran da aka haifa a ƙasar zama 'yan ƙasa kai tsaye.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Gwamnatin tarayya ta disashe tunanin bude manyan makarantun gaba da sakandare nan kusa. Ta jaddada cewa babu shirin wannan ci gaban kwata-kwata, cewar Aliyu.
Wannan gargadi na shugaban kasar yana kunshe ne cikin wata sanarwa da minista labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed ya fitar cikin birnin Abuja a ranar Laraba.
Kaddamar da atisayen da rundunar soji ta yi ba zai rasa nasaba da umarnin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar na kawo karshen 'yan ta'adda da aiyukan
Likitocin cibiyar kiwon lafiya ta tarayya da ke Lokoja a jihar Kogi, sun fada yajin aiki wanda babu ranar komawa. Sun yanke hukuncin ne bayan hari da aka kai.
Shugaban jami'ar BUK, Faresa Muhammed Yahuza Bello, ya bayar da tabbacin cewa sun aika takardar kiranye ga dukkan lakcarorin da aka sallama daga aiki bayan gwam
Wannan yana ƙunshe ne cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar bayan doguwar tattaunawa ta tsawon watanni da kuma tarurruka daban-daban da ta rika gudanarwa.
A cikin wata sanarwa da ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya fitar da yammacin ranar Laraba, ya ce jirage za su fara tashi da sauka a iya cikin gida N
Gwamnajihar Plateau, Simon Bako Lalong, da wasu mambobin majalisar zartarwas sa sun shiga killace kansu bayan kamu kwamishanan masana'atu na jihar, Abe Aku.
"Wata mata mai juna biyu na watanni 8 ta samu rashin jituwa da mijinta har suka dambace. Ta yi amfani da wuka na girki a kitchen da datse mazakutar mijinta.
Labarai
Samu kari