Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Zababbun mambobin kungiyar sun hada da; Honarabul Abubakar Sadiq Saadu – daga arewa maso yamma a matsayin shugaba, Dakta Racheal Akpabio – daga yankin kudu maso
Yayin da tsohon shugaban Najeriya, Marigayi Yar'Adua ke kan ganiyar mulki a kasar, an samu 'yan siyasa da dama da suka yi wa gwamnatinsa ta jam'iyyar PDP adawa.
Hukumar kula a ayyukan 'yan sanda (PSC) ta kori manyan jami'an 'yan sanda 10 tare da ragewa wasu 8 matsayi saboda wasu laifuka da suka aikata, cewar The Nation.
Hukumar jarrabawar WAEC ta sanar da cewar daliban shi shida na sakandare za su zana jarrabawar kammala makaranta tsakanin 4 ga watan Agusta zuwa 5 ga Satumba.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe, da kuma takwaransa na Kano Abdullahi Ganduje, sun isa ofishin jam'iyyar na kasa domin kaddamar da kwamitin yakin neman zabe.
Jami'an rundunar tsaron farin kaya ta DSS sun hana 'yan jarida shiga dakin taron fadar shugaban kasa inda a ciki ne ake tuhumar shugaban EFCC, Ibrahim Magu.
An gayyaci mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) gaban kwamiti don bayani a kan yanayin ayyukan hukumar.
A cikin wata sanarwa da jami'an hulda da jama'a, Peter Afunanya, DSS ta ce babu gaskiya a cikin labarin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa a kan cewa ta kam
Shugaban kwamitin jam'iyyar APC na yakin neman zaben gwamna a jihar Edo, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje, ya ce jam'iyyar PDP ta hango tarin dukiyar jihar ne.
Labarai
Samu kari