Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Wani rahoton jaridar Vanguard ya bayyana cewa, dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, zai fara yajin cin abinci saboda mako daya da ya kwashe a tsare.
Ta ce har yanzu ba ta san manufar furuncin da ministan ya yi ba na cewa dalibai a fadin kasar nan ba za su zana jarrabawa kammala karatun sakandire ta WAEC ba.
Wannan furuci ya fito ne daga bakin shugaban hukumar, Muhuyi Magaji Rimi Gado, a yayin wata zantawa da ya yi tare da manema labarai na gidan Rediyon Freedom.
Rundunar sojojin Najeriya karkashin shirin Operation Hadarin Daji sun ci galaba a kan wasu 'yan bindiga a jihohin Zamfara da Sokoto inda suka kashe wasun su.
Mun samu rahoton cewa, shugaban mafarauta a jihar Borno, Abdulkareem Umar wanda aka fi sani da Baba Mai Giwa, ya fada tarkon garkuwa ta mayakan Boko Haram.
Yayinda ake ci gaba da zurfafa bincike a kan badakalar Magu, rahoto daga kwamitin bayani a kan kudaden da aka samo ya ce hukumar EFCC ta kasa bayani gamsasshe.
Yayayinda yankin arewa musamman jihar Katsina ke fama da hare-haren yan bindiga, Hakimin Batsari kuma Sarkin Ruman Katsina, Alhaji Mohammed Muazu, ya koka kai.
Wannan gargadi yana kunshe cikin wata sanarwa da Femi Adesina, hadimi na musamman kan sadarwa da hulda da al'umma ga shugaban kasar ya fitar a ranar Asabar.
Idan har daliban Najeriya ba su zana jarrabawar ba a bana, to kuwa hakan zai haramta musu samun cancantar shiga jami'o'i da sauran makarantun gaba da sakandire.
Labarai
Samu kari