Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
A yau Lahadi, Legit.ng ta zakulo wasu muhimman ababe da suka wakana a kasar nan cikin makon jiya, wadanda zantukansu ke ci gaba da gudana kan harsunan al'umma.
Kwamitin fadar shugaban kasa na ci gaba da zurfafa bincikenta a kan tuhumar da ake yi kan dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu na zargin rashawa.
An yi buduri na kece raini tun yayin da aka fara shagalin bikin a ranar Alhamis ta makon jiya, a Kanon Dabo, kuma za a karkare a Birnin Kebbi a mako mai zuwa.
Wani bankada da kwamitin shugaban kasa da ke bincike a kan dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu ya gano cewar ya yi amfani da wani fasto wajen siyan kadara.
Fadar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ta yi fitar da sanarwa a kan binciken da ake yi wa mukadashin hukumar yaki da rashawa ta kasar, Mr Ibrahim Magu.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na tuwita tun bayan bullar annobar korona, ta sanar da cewa karin sabbin mutane 664 ne
Shugaban kasa Muhammadu Buhar,i ya yi magana a kan binciken da ake wa Magu, dakataccen mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa ta kasar Najeriya (EFCC).
Fitaccen jarumin masana'antar Bollywood, wanda ya yi suna a duniya, Amitabh Bachchan, ya kamu da muguwar annobar nan da ta game duniya tare da zama ruwan dare.
Kwamishanonin ilimi na jihohi 19 dake Arewacin Najeriya sun bayyana amincewarsu da dakatad da shirin bude makarantu ga daliban azuzuwan karshe domin jarrabawa.
Labarai
Samu kari