'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Babu shakka bishiyar kwakwar man ja na daya daga cikin bishiyoyi a duniya masu cike da albarkatu. Daga cikin wadannan albarkatun ne akwai mai wanda ke ja ne.
A ranar Lahadi ne kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa wani bangare na rahoton kwamitin bincike da shugaban kasa ya kafa ya yi zargin cewa
Wata kotun Majistare dake zanne a jihar Kano ranar Talata ta yankewa wani matashi dan shekara 30, Umar AbdulRahman , hukuncin daurin watanni 24 a gida kurkuku.
Rahotannin tsaro sun bayyana cewa jami'an rundunar 'yan sandan sun yi bata kashi da 'yan ta'addan kafin suka samu nasarar kwato sojojin. Haka zalika sun kwato b
Majalisar wakilan tarayya ta yanke shawarar kaddamar da bincike kan lamarin da ya kai ga jami'an Sojoji 365 sukayi murabus daga aikin Soja dare daya kawai.
Gwamnan ya ce yana so a gudanar da binciken kudin ne domin wanke kansa daga zargin da wasu 'yan jihar ke yi na cewar ya karkatar da N300m. Ya ce duk jami'in da
Rahotanni sun bayyana cewa raɗaɗin ciwo na gyambon ciki ya sanya Hashimu Muhammad yayi amfani da wata 'yar karamar zabira wajen buɗe cikinsa ko zai samu sa'ida.
Wani ma'abocin amfani da Twitter ya bai wa mutane mamaki bayan da ya wallafa labarin yadda wata mata ta kashe aurenta a kan wani tsokaci da tayi a Facebook.
Yarinya mai shekaru 14 mai suna Anita Haledu Ibrahim ta kashe kanta bayan cikin shege da ta dauko.Jaridar The Nation ta ruwaito cewa Anita daliba ce a Andaha.
Labarai
Samu kari