'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Jagoran cocin Divine Hand of God Prophetic Ministries Abuja, Emmanuel Omale, ya barranta kansa da rahoton cewa ya amshi kudi hannun shugaban hukumar EFCC ba.
Majalisar dattawan tarayya a ranar Talata, 14 ga wata ta samar da sabuwar dokar daurin rai-da-rai ga duk wanda aka kama da laifin garkuwa da mutane a Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi biris da umurnin bangaren dokokin tarayya na hana dibar ma’aikata 774,000, ya bukaci Festus Keyamo da ya ci gaba da shiri.
Gwamnatin Najeriya ta sanya farin cikin a zukatan malaman makarantu masu zaman kansu wadanda suka shiga cikin halin kakanikayi sanadiyar annobar cutar korona.
Ana zargin masarautar Kano da tsumbulawa cikin tarka-tarkar siyasa bayan Sarkin Kano Aminu Ado ya sake naɗa waɗanda Ado Bayero da Sarki Sunusi II suka tuɓe.
‘Yan bindiga a Taraba sun yi garkuwa da wasu yan kasuwa uku da wasu ýan achaba biyu a hanyarsu na zuwa cin kasuwa a hanyar Dananacha-Borno-Kurukuru da ke jihar.
Bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta yi na haramtawa makarantun sakandire zana jarrabawar WAEC a bana, a yanzu ta fayyace ainihin abin da sanarwar ta kunsa.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kai wa tawagar sojoji da wasu masu ababen hawa hari. Sun kashe sojoji hudu sai dai wasu masu sun bace.
Shugaban kungiyar NMA ya shaidawa mazauna jihar cewa cutar COVID-19 gaskiya ce; yana mai bukatar su dasu gujewa jita jita na cewar an kirkiro cutar ne domin gwa
Labarai
Samu kari