Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rikicin ya barke ne lokacin da gwamna Obaseki tare da sauran gwamnonin jam'iyyar PDP suka ziyarci fadar sarkin gabanin kaddamar da yakin neman zaben Obaseki
Rundunar Soji ta ce ta kashe daya daga cikin shugabannin 'yan bindiga da ke adabi Arewa Maso Yammacin Najeriya, mai suna ‘Dangote’ yayin wani hari da ta kai.
Rotimi Amaeachi, ministan sufuri na Najeriya ya umurci Hukumar Jiragen Kasa, NRC, ta fara jigilar fasinjoji daga jihar Kaduna zuwa Abuja kafin Babbar Sallar.
Sojojin Hadin Gwiwa na Kasa da Kasa, MNJTF ta ce rashin nasarar kafa daular islama da kungiyar Boko Haram ta yi na cikin dalilan da yasa yan kungiyar ke saranda
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana binciken dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu da ake yi a matsayin nasarar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.
Hukumar Hana Fasakwabri, Kwastam a ranar Laraba ta sanar da korar jami’inta biyu Aminu Dahiru da kuma tilasta wa wani jami’in, ACG Bashir Abubakar saboda sakaci
Hukumar Yaki Da Rashawa, EFCC, reshen Jihar Gombe ta yi nasara a kan Samuel Bulus Adamu a gaban Mai sharia N.I. Afolabi na Babban Kotun Tarayyaa da ke Gombe.
Mahaifin Gwamnan jihar Kwara kuma lauya na farko daga yankin Arewacin Najeriya, Alhaji AbdulGaniyu Folorunsho Abdul-Razaq SAN (OFR) ya rasu yana da shekaru 93.
Kotun zaben raba gardama na majalisar jihar Kano a ranar Juma'a 24 ga watan Yuli ta soke zaben Magaji Zarewa na jam'iyyar APC mai wakiltar mazabar Rogo a jihar.
Labarai
Samu kari