Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rahotani da muka samu da TVC ya ce tsohon Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya, Hon Yakubu Dogara ya fice daga PDP ya dawo APC sai dai a halin yanzu Dogara bai
Ministan kiwon lafiya, Osagie Ehanire, ya shaida cewa kowacce jiha daga cikin jihohi 36 na Nigeria da kuma FCT Abuja, za ta samu naira miliyan 100 domin yaki da
Jami'an tsaron hadin guiwa na kasa da kasa (MNJTF) sun karba mayakan ta'addancin Boko Haram 47 da suka mika wuya don tuba ga dakarun a yankin tafkin Chadi.
Gwamnatin jihar Kwara ta bakin mataimakin jihar kayode Alabi ta bayyana cewa babu idin babbar sallar bana bisa la'akari da hauhawar adadin masu dauke da covid19
Wasu mutane sun maƙale bayan wani bene mai hawa biyu da ke Ebute Metta a Legas ya rufta da su. Ginin ya da rufta a ranar Juma'a yana kallon Cibiyar Lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo daga kasar Mali da yammacin ranar Alhamis, bayan sa'o'in da suka kwashe suna taron sirri don sasanta rikicin siyasa.
Babban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda zargin rashawa da ake a hukumomin tarayya.
Shugaban Muhammadu Buhari ya sake naɗa Mista Joseph Ari a matsayin shugaban Asusun Koyar da Ayyuka (ITF) na tsawon shekaru huɗu daga ranar 16 ga watan Satumba.
Shugabannin kungiyar malaman makarantu masu zaman kansu ta kasa, sun tabbatar da cewa a kalla malamai 100,000 da ke makarantun kudi basu iya ciyar da kansu.
Labarai
Samu kari