Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
A ranar Lahadi ne jam'iyyar PDP ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tattara ya je Mali kwantar da tarzomar siyasa amma ya kasa shawo kan matsalar Najeriya.
matasan addinin Musulunci na kudancin Kaduna (MYFOSKA) sun koka a kan abun da suka kira da kisan mummuke da ake wa mambobinsu a kan hanyoyin kudancin Kaduna.
A karshen makon da ya gabata ne aka yi bikin yaye tsofaffin 'yan Boko Haram 601 da suka tuba a jihar Gombe kamar yadda hedikwatar tsaro ta kasa DHQ ta sanar.
Jihohi kadan ne za su iya tsayawa da kafafunsu a fadin Najeriya. Bincike ASCI ya nuna cewa Jihar Katsina ta iya nemo N8b amma ta samu N136b daga asusun FAAC.
Wasu Mutum uku da su ka binciki Magu a EFCC sun samu kujeru a Gwamnatin Tarayya. Mutanen su ne Gloria Bibigha, Olufemi Dominic Lijadu da kuma Mohammed Nami
Kamar yadda Legit.ng Hausa ke kawo maku rahotanni daga hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa (NCDC) a kan annobar COVID-19, a yau Lahadi, 26 ga watan Yulin 2020
Gwamnan jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya sha ihun 'barawo, bama yi' daga wurin jama'ar jiharsa a yau Lahadi a yayin ziyarar da ya kaiwa babban basarakensu.
Gwamna Nyesome Wike da Gwamnonin PDP sun yi wa Jam’iyyar APC da Buhari kashedi a yakin zaben aben Edo. Gwamna Wike ya ce babu wanda ya isa ya murde zaben Edo.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta tsananta tsaro a farfajiyar fadar sarkin Shinkafi, Alhaji Muhammad Makwashe, don tabbatar da ingantaccen tsaro ga sarkin.
Labarai
Samu kari