Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya fara rabon raguna da shanu a matsayin tallafin babbar sallah ga jama'a daban-daban na fadin jihar don rage masu nauyi.
Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta yi karin haske game da biyan Naira dubu sittin ga masu cin moriyar shirin N-Power.
Yayinda ake ci gaba da yaki da cutar corona, gwamnatin tarayya ta amince filayen tashi da saukar jiragen sama 14 su koma aiki a ranar Juma’a, 24 ga watan Yuli.
‘Yan gudun hijira 674 da suka dawo gida a garin Damasak sun samu tallafin kayayyakin abinci da kudi daga wurin gwamnan jihar Borno, Prof. Babagana Umara Zulum.
Rahotanni daga jaridar The Nation sun tabbatar da cewa an sake yin karon batta tsakanin jami'an tsaro na 'yan sanda da kuma 'yan kungiyar IMN ta mazhabar shi'a.
A yayinda ake shirye-shiryen shiga satin sallah, masarautar jihar Katsina ta soke shagululan babbar sallah sakamakon hare-haren 'yan bindiga da annobar korona.
Rikici ya barke tsakanin wata kungiyar ‘yan iska da 'yan kasuwar hausawa a ranar Asabar a jihar Osun, lamarin da ya haddasa zubar jini, yan sanda sun daidaita.
Legit.ng ta ga wasu tallace-tallace a shafin yanar gizo na neman daukan ma'aikata a Dubai inda aka bayyana karara cewa banda 'yan Najeriya a wadanda ake bukata.
'Yan bindiga sun sake kai hari kan al’umman Zipkak da ke karamar hukumar Jama’a na jihar Kaduna inda suka kashe mutum tara duk da dokar kullen da aka saka.
Labarai
Samu kari