Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Ba haka kawai bane Ubangiji ke yi kayan marmari, tabbas akwai wasu manyan baiwa da ke tattare da su. Gwanda babban abun marmari ne mai tarin albarkatu a tare.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN, ya ruwaito cewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake yin wasu sabbin naɗe-naɗen mukamai biyu a gwamnatinsa.
Mun ji cewa Kwamitin bincike ya wanke Akinwumi Adesina daga zargin aikata laifi a AfDB. Ba a samu Akinwumi Adesina da wani laifi ba kamar yadda rahoto ya nuna.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa babu ja da baya wajen niyyar karban bashi don gina layin dogon jirgin kasa a cikin garin Kano, wanda aka yanke karban bashi
Ma'aikatar lafiya, hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC, hukumar kiyaye hadura kan hanyoyin Najeriya FRSC, da wasu hukumomin gwamnatin Najeriya.
Mun ji cewa a jiya ne Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya yi wa Yakubu Dogara raddi, ya ce Dogara ya tafi Jam’iyyar APC ne domin a share ta’adin da ya yi a NDDC.
An kama wata tsohuwa 'yar shekara 60, Aisha cikin masu fashi, kuma ta kasance uwa ga biyu daga cikin 'yan fashin masu suna Ibrahim Isyaku da Ahmadu Isyaku.
Mai alfarma Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce ka da ayi cincirindo wajen sallar idi. Kuma Sultan ya ba Maniyyatan da su ka gaza sauke farali shawara.
A yanzu kusan watanni hudu kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
Labarai
Samu kari