Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja da ta yi watsi da karar tubabben sarkin Kano, Lamido Sanusi.
Kwankwasiyya ta rubuta takardar korafi tare da kalubalantar gwamnatin jihar Kano da kuma majalisar dokokin jihar kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.
Wani wanda ake zargin dan kungiyar asiri ne mai shekaru 20 mai suna Somtochukwu Onyebuchi, ya bayyana cewa ya ja kananan yara biyar zuwa kungiyar asiri a jihar.
Shugaban kasa Buhari ya amince da sanya sunayen zakakuran 'yan Nigeria ne kawai saboda gudunmowar da suka bada wajen bunkasa rayuwar al'umma da kuma la'akari
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abdullahi Ganduje, ta mika wata bukata a gaban majalisar dokokin jihar inda ta nemi a gyara dokokin masarautar jihar na 2019.
Hukumomin Majalisar Dinkin Duniya na FOA da kuma WFP, sun nuna cewa, nan da watanni kadan, za'a samu karin yawan mutane da matsananciyar yunwa za ta addaba.
Gwamnatin tarayya (FG) ta sanar da cewa za a bude makarantun sakandire a fadin kasa domin bawa daliban da ke shekarar karshe damar zana jarrabawar kammala karat
Kalaman na Buratai na zuwa ne a daidai lokacin da wasu mutane ke ganin cewa Najeriya na fuskantar babbar barazanar tsaro sakamakon yawaitar hare-haren 'yan bind
Shugaban rundunar sojin najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai a ranar Lahadi ya ziyarci sojojin da ke jinya a asibitin sojojin na 44 da ke cikin garin Kaduna.
Labarai
Samu kari