Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Shirin N-Power wanda aka kirkiro a shekarar 2016, gwamnati ta samar da shi domin daukar matasa marasa aiki da suka kammala karatu, kuma aka sanya musu alawus.
Hedkwatar tsaro ta kasa ta ce rundunar soji ta Operation Sahel Sanity ta yi nasarar halakawa tare da kama 'yan bindiga masu tarin yawa, massu satar shanu, masu
Kimanin kwanaki hudu bayan sauya shekara, tsohon Kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, a ranar Litnin ya jagoranci wasu mambobin majalisa zuwa gidan gwamnan
Wata kotu a kasar Masar ta hanke wa wasu yan mata biyar hukuncin shekaru biyu a gidan gyaran hali saboda wallafa wani bidiyon rawan baɗala a dandalin TikTok.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan labarai, Alhaji Lai Mohammed ta kalubalanci duk wanda ke ganin yaki da rashawa a matsayin wasa da ya tabo ta ya ga hukunci.
Shin da gaske rago ya kamu da cutar coronavirus a arewacin Nigreria? A wani labari da aka wallafa kafar sada zumuntar facebook na nuni da cewa wani rago ya kamu
Jami'an tsaro na hedikwatar 'yan sanda da ke Orji a jihar Imo, sun cafke wasu ma'aurata; Goodluck Ogbuji da matarsa; Benita kan zargin aikata laifin cin zarafi.
Wani rahoto da jaridar The Sun ta ruwaito na bayyana cewa wasu 'ya'yan jam'iyyar APC a karkashin kungiyar kwararru ta jam'iyya(APCPF), suna barazanar barin APC.
An kama wani ma’aikacin banki mai suna Hussaini Sahabi, bisa zargin yi wa yaro mai shekaru 10 luwadi a jihar Kebbi, tuni kotu ta tura shi gidan gyaran halayya.
Labarai
Samu kari