Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

A yadda Jaridar Saudi Gazette ta wallafa kuma kamfanin dillancin labaran kasar SPA ya ruwaito, tuni an hukunta mutanen da suka yi yunƙurin aikata ba daidai ba.
Yana taya daukacin al'ummar Najeriya murnar bikin Babbar Sallah ta bana da za a gudanar a ranar Juma'a, 31 ga Yuli da ya yi daidai da 10 ga watan Zhul Hijja.
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda a jihar Kano, ta yi wa jami’an rundunar su 252 karin girm, ta bukaci da su nuna kwarewa tare da sauke nauyin dake wuyansu.
Kwamishinan 'Yan sanda na jihar Kano, Mr Habu A. Sani a ranar Talata ya bukaci al'ummar jihar suyi watsi da jita jihar cewa wasu 'yan bindiga za su kawo hari.
Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya fayyace dalilan da suka saya ta'addancin 'yan daban daji yake ci gaba da ta'azzara a wasu sassa na kasar nan.
Wata matar aure ta maka mijinta a gaban wata kotu a garin Ibadan, ta nemi da a raba aurensu na tsawon shekaru goma sha biyu saboda yana kwatanta ta da alade.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya PDP, ta ɗage babban zaɓen fidda gwanayen takara da ta shirya gudanarwa a wasu jihohi huɗu na kasar har sai kuma mama ta gani.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jagorantar zaman majalisar zartarwa a karo na goma ta yanar gizo, Osinbajo, Ministoci da manyan gwamnati sun hallara.
Akalla mutane 142 aka kashe a hare-hare daban-daban a Arewacin Najeriya (18 ga Yuli zuwa 24 ga Yuli) Hakazalika an yi garkuwa da mutane akalla 44 a Arewa.
Labarai
Samu kari