Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Wata babbar kotu da ke zama a Fatakwal ta yankewa wata Telema Amaso hukuncin kisan ta hanyar rataya sakamakon kisan marigayiya Helen Ibiba Bobmauel da tayi.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun ce suna farin ciki da salon shugabancin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Sun ce akwai wadatuwar tsaro tare da habaka tattalin arziki.
Wata bishiya mai suna Mpeni Kofi a kasar Ghana mai shekaru 300 a duniya ana zargin tana komawa dogon mutum dan Adam don bai wa jama'ar yankin babbar kariya.
Shararren Lauya Mike Okhezome ya rantse yayin da ya gana da kwamitin da ke binciken Ibrahim Magu wanda ya ce an hana ni zuwa gaban kwamitin in wanke kai na.
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya musanta dukkan zargin rashawa da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, ya kwatanta shi da suka, Channels ta ruwaito.
Idan ana magana a kan abinci masu inganta lafiya, yawancin lokuta ganye da kayan lambu suna daga cikin wadanda aka fi ambatta kamar yadda bincike ya suka nuna.
A cikin wani jawabi da Mista Tony Ogunleye, sakataren yada labaran minista Abuja, ya fitar ya ce wakilan kugiyar limaman a karkashin jagorancin, Dakta Tajudeen
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 624 a fadin Najeriya yau Talata, 28.
Shugaban kwamitin yaki da COVID-19 na jihar, Gwamna Simon Lalong ne ya sanar da haramcin yayin jawabin da ya yi wa manema labarai a babban birnin jihar Jos.
Labarai
Samu kari