Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An yanke shawarar kara adadin cibiyoyin zana jarabawar ne la'akari da korafe korafen da al'ummar ke shigarwa, na tura daliban jihar zuwa jihohin Bauchi, Kaduna,
Akinrinade, ya ce dokar aikin gwamnati da ta ce masu shekaru 35 a aikin su yi ritaya, ya kawo nakasu sosai ga bangaren tsaro, saboda akwai bukatar jami'an tsaro
Wani matashi mai shekara 22, Yusuf Abdullahi ya hadu da ajalinsa yayinda yake wanka a cikin kogi a kauyen Danhassan da ke karamar hukumar Kura ta jihar Kano.
Ministan ya ba da sanarwar hakan ne a ranar Litinin, 3 ga watan Agusta, yayin da ya kammala tattaunawa da kwamishinonin ilimi na jihohi 36 da ke fadin tarayya.
Yayin hirarsa ta wayar tarho da jaridar Vanguard, darektan Chastex na kasa, Ini Archibong, ya bayyana cewa; "ShopRite ba zai bar Najeriya ba, kawai mun bawa 'ya
Ministan harkokin Neja Delta, Godswill Akpabio ya ambaci sunayen tsoffin gwamnoni uku a wasu ayyukan kwangiloli da hukumar ci gaban Neja Delta (NDD) ta bayar.
Ya faru ne tun a daren ranar Lahadi a kurkukun da ke Gabashin garin Jalalabad, inda akalla rayukan mutum 29 sun salwanta kuma fiye da mutane 50 sun jikkata.
Lallai Allah ya yi wa yan arewacin Najeriya baiwa na kyau da kamala, za ku tabbatar da hakan idan kuka kalli irin zubi na kyau da 'ya'yan Shehu Sani ke da shi.
Watanni hudu bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya, cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 35 da kuma babban birnin kasar na Tarayya.
Labarai
Samu kari