Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sabuwar hukumar fasahar lafiya ta zamani da za ta inganta harkokin kiwon lafiya ga yan Najeriya.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin tarayya ta baiwa makarantun damar budewa, domin ba dalibai damar zana jarabawar kammala sakandire. Hakan na zuwa bayan shafe watanni makarantun na a k
Tsohon gwamnan Neja, Babangida Aliyu ya goyi bayan kira da Mamman Daura ya yi game da mika shugabanci ga wanda ya cancanta a 2023, ya ce ba a fahimce shi bane.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir Mohammed, ya siffanta tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, da ya sauya sheka zuwa All Progressives Congress.
Wani matashi mai shekaru 20 dan kasar Burtaniyya ya kashe wata budurwa a yayin da suke tsakar lalata ta hanyar shake mata wuya da ya ce tsautsauyi ne ya faru.
Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin a buɗe makarantu a gobe Talata domin 'yan ajin karshe na makarantun sakandire su kammala shirinsu na zana jarrabawar WAEC.
Biyo bayan dakatar da harkokin jigila da aka yi, hukumar jirgin kasa na Najeriya ta rasa kudaden shiga har sama da naira biliyan daya tsakanin Maris da Agusta.
Jama’a za su rasa aikin yi yayin da Shoprite zai rufe shaguna. Dazu mu ka ji kamfanin Shoprite za su yi gwanjon kaya, su na shirin barin Najeriya kwanan nan.
Sai dai jam'iyyar APC ta bakin mai magana da yawunta, ta mayar da martani da cewa tsohon mataimakin shugaban kasar ba ya da cancantar shigar da wannan bukata.
Wata kungiyar Arewa Youths for Peace and Security ta ce a zaben 2023, ba mu goyon ra’ayin Mamman Daura, ta ce tabbas daga Kudu ya kamata Magajin Buhari ya fito.
Labarai
Samu kari