Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Alhaji Muhammad Sanusi Kiru, kwamishinan ilimi na jihar Kano, shi ne ya sanar da hakan yayin zantawa da manema labarai a ranar Litinin, 3 ga watan Agustan 2020.
Tsohon manajan daraktan kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Dr Joseph Thlama Dawha ya rasu a daren ranar Litinin bayan fama da 'yar gajeriyar rashin lafiya.
Hukumar dillacin labarai na kasa ta rahoto cewa wata Budurwar Dalibar Najeriya mai suna Famuyiwa Olushola ta zama Zakara, ta lashe gasar da aka yi kwanaki.
Ma'aikatan mahallin tarayya tare da hadin kan ma'aikatar ilimi ta kaddamar da shirin feshi a makarantu 19,000 da za'a zana jarabar karshe a makarantun sakandare
Gwamnatin tarayya ta kashe milyan N523.3 wajen ciyar da daliban makarantan firamare a gidajensu lokacin dokar zama a gida sakamakon annobar cutar Coronavirus.
Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF, za ta fara amfani da jiragen leken asiri da yaki marasa matuka domin yaki da 'yan bindigar jihohin Katsina da Katsina.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Sheikh Ahmed Tidiane Inyass, babban Khalifan Sheikh Ibrahim Inyass kuma jagoran darikar Tijjaniya.
Bayan sauya shekar da Yakubu Dogara ya yi zuwa APC, jam’iyyar mai mulki ta fara zawarcin tsoffin ‘ya’yanta da suka sauya sheka zuwa babbar jam’iyyar adawa.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 288 da suka fito daga jihohin
Labarai
Samu kari