Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Kotun ta musamman ta cin zarafi da ke Ikeja a jihar Legas a ranar Talata ta yankewa wani dan achaba mai shekaru 37 hukuncin shekaru 20 a gidan yari sakamakon.
Manyan abubuwan fashewa tambar bama-bamai biyu sun rikita babbar birnin Lebanon, Beirut ranar Talata, 4 ga Agusta, inda dimbin mutane suka rasa rayukansu.
A daidai lokacin da ake shirye-shirye don zaben gwamnan jihar Edo wasu mambobin jam'iyyar PDP sun bukaci hukumar yaki da rashawa da ta binciki dan takararsu.
Wasu ofishohi a hedkwatar al'ummar tattalin arzikin arzikin kasashen Afrika ta yamma watau ECOWAS dake Abuja sun ci bal-bal yayinda gobara ta balle ranar Talata
Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta kasa da kasa (IFAB) ta ce ya ragewa alkalin wasan ya tantance ko anyi tarin don cin zarafi ko kuma ba da gan gan aka
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce PDP ba za ta biyewa maganar yankin da ‘Dan takarar Shugaban kasa zai fito ba, ya ce wannan aikin APC mai mulki ne.
Kwamishinan Ilimi na jihar, Ibrahim Abdullahi ne ya sanar da hakan yayin da ta ke dangana da manema labarai a ranar Talata kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito
Abubakar Rasheed, shi ne ya sanar da hakan a wani taro na manema labarai dangane da gudunmuwar da jami’o’in kasar ke bayar wa wajen yaki da annobar korona.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, ya roki manoma da su ci gaba da kara kaimi wajen yin noma domin taimakawa kasar wajen farfado da tattalin arzikinta. Ya c
Labarai
Samu kari