Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Hukumar kula da ci gaban yankin Neja Delta (NDDC) ta ce jerin sunayen wadanda Godswill Akpabio, ministan harkokin Neja Delta ya fitar na wadanda ya ba kwangila.
Kakakin rundunar 'yan sanda na jihar ya tabbatar da aukuwar wannan lamari yayin zantawa da manema labarai na jaridar The Nation a ranar Talata, 4 ga Agusta.
Daya daga cikin shugabannin Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida, wanda aka fi sani da IBB, ya yi shagalin bikin babbar sallarsa tare da iyalansu makusantansa.
Jami’in hulda da al’umma na hukumar ’yan sandan, Bala Elkana, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Mutane 44,433 ke dauke da cutar a halin yanzu, yayin da aka sallami mutane 31,851 daga asibiti bayan warkewarsu daga cutar, sai kuma mutane 910 suka mutu sakama
Biyo bayan karuwar farashin danyen mai, 'yan kasuwa na ci gaba da matsin lamva kan a kara kudin man fetur zuwa N150 akan kowacce lita daga watan Agusta. Hukumar
Hanyar ta kawo sauki wajen hada garin Yenagoa da babban garin Nembe a karon farko, kuma ta rage tsawon tafiya zuwa Yenagoa daga awa 3 zuwa daya da rabi. Tuni d
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umurnin yin garambawul a dukkanin bangarorin tsaro na kasar. Mai bashi shawara kan tsaro na kasa Babagana Monguno ya
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce gwamnatin jihar ta kashe N16 billion kan maganace matsalar tsaro cikin shekaru biyar da suka gabata, NAN ta ruwaito.
Labarai
Samu kari