An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Hedkwatar tsaro ta kasa ta ce dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Delta Safe a ranar Talata, a jihar Bayelsa, sun kai samame wani sansanin 'yan
Bayan kusan shekara daya da kauracewa majalisar dokokin jihar Edo, an rantsar da zababbun yan majalisan jam’iyyar All Progressives Congress APC 12 yanzu haka.
Wannan sabbin harin na zuwa ne kwanaki kadan bayan an tura jamian tsaro zuwa wasu garruruwan da ake ganin sun cikin hatsari ko kuma rikici na iya barkewa..
An tsige kakakin majalisar ne a ranar Alhamis a wani boyayyen wuri a Benin City, babban birnin jihar, awanni bayan da jami'an tsaro suka mamaye zauren majalisar
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, da takwaransa na Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, sun kai ziyarar mubaya'a ga sabon sarkin Gwandu, mai martaba
Smart Adeyemi ya ce dole a kawo dokoki masu tsauri irinsu yanke hannu idan ana so a daina sata. Ya ce dokokin shari’a da Injila ne kawai za su yi maganin sata.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana cewa ruwan zama na kawo cikas ga sojoji da ke yaki da yan bindiga a jihohin Arewa ta Yamma da Tsakiya..
A yanzu haka mun samu labarin cewa fusatattun matasa na gudanar da zanga-zanga a karamar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina saboda hauhawan rashin tsaro.
Babbar jam'iyyar adawar kasar ta Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi gwamnatin APC da tura jami'an tsaro zuwa majalisar dokokin Edo saboda shaharar Obaseki.
Labarai
Samu kari