Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Jirgin shugaban kasar Isra'ila ya yi karo da garken tsuntsaye yayin da ya kama hanya zai koma gida. Jirgin shugaban kasar ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Hedkwatan tsaron Najeriya ta ce labarin cewa yan kungiyar Al-Qa'ida sun fara shiga yankin yammacin nahiyar Afrika ba sabon abu bane, John Enenche ya laburta.
Kotun Kaduna za ta saurari shari'ar da lauyan shugaban kungiyar Shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky ya shigar, inda ya nemi a kori shari'arsa da gwamnati ta shigar.
A yankin arewa maso yamma da arewa ta tsakiya, an gano cewa akwai mayakan Boko Haram 400 a jihohin Zamfara da Neja a watan Yulin 2020, jaridar HumAngle ta sana.
Hukumar na fatan cewa wannan ci gaba zai sa a rinka gudanar da sahihin zabe, kuma hankulan al'umma ya kwanta, tunda suna kallon duk kuri'ar da za a kirga a rumf
Ana zargin Babban mai bada shawara ga gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, kan lamuran addini, Alibaba Agama-Lafiya, da laifin karkatar da miliyoyin Mala
Mafi akasarin wadanda hatsarin ya rutsa da su mata ne da kananun yara, har da wata budurwa da ake daf da aurenta, da kuma mahaifiyarta. Rahotanni sun bayyana ce
Gwamnonin Arewa maso Yamma suna duba yiwuwar yin sulhu da yan bindiga na nufin kawo karshen kallubalen tsaro da ake fama da shi a yankin a cewar Gwamna Tambuwal
Taron kungiyar da ta gabata, an tattauna ne kan matsalolin tsaro da ya addabi shiyyar, yawaitar marasa aikin yi da karancin tallafi daga hukumar bunkasa shiyyar
A ranar Talata ne mai bawa sugaban kasa shawara a kan harkokin tsaro, Babagana Monguno, ya bayyana cewar safarar miyagun kwayoyi na daga cikin abubuwan da ke ka
Labarai
Samu kari