Hotunan addu'ar cika kwanaki 40 da rasuwar marigayi Abiola Ajimobi

Hotunan addu'ar cika kwanaki 40 da rasuwar marigayi Abiola Ajimobi

An yi addu'ar sadakar cika kwanaki arba'in da rasuwar tsohon gwamnan jihar Oyo, kuma sirikin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, a garin Ibadan, babban birnin jihar.

An yi sadakar cika kwanaki araba'in da rasuwar sanata Abiola Ajimobi ne a ranar Alhamis, 6 ga watan Augustan 2020, inda aka mishi fatan samun dacewa da aljannar Firdausi.

Masoya, 'yan uwa da abokan arziki duk sun halarci sadakar arba'in din cike da jimami tare da tunawa da marigayin.

Tsohon gwamnan jihar Oyon ya rasu a ranar 25 ga watan Yulin 2020 sakamakon cutar sarkewar numfashi ta COVID-19.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, mahaifin Fatima Ganduje wacce ke auren Idris Ajimobi, ya samu halartar sadakar arba'in din sirikin na shi.

Ga hotunan yadda ta kasance:

Hotunan addu'ar cika kwanaki 40 da rasuwar marigayi Abiola Ajimobi
Hotunan addu'ar cika kwanaki 40 da rasuwar marigayi Abiola Ajimobi. Hoto daga shafin Linda Ikeji
Asali: Twitter

KU KARANTA: Babbar sallah: Hotunan yadda wasu fitattun mutane suka yi sallah Najeriya

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel