Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Jam'iyyar adawa ta PRP ta nuna adawarta karara da yunkurin gwamnatin tarayya na kafa rundunar 'yan sandan jihohi duk da amincewar Majalisar dokoki ta kasa
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fadi sunayen mutane da kamfanoni guda tara da ake zargi da tallafawa 'yan ta'adda. An sanya masu takunkumi.
Tun bayan sauya shekar tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, daga PDP zuwa APC kallo ya koma sama domin ganin abunda zai biyo baya a majalisar kasar.
Tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke, ta koka kan yadda tarbiya ke kara tabarbarewa a kasar, tace 'yan damfarar yanar gizo sun zama abun duba.
Wani Mai gidan haya ya na rigima da PDP bayan Jam’iyyar ta gagara biyansa tulin kudin hayan sakatariyar da ta yi wanda ya taru har ya haura N100m a Bayelsa.
Tabbas sashe na 4 cikin kundin tsarin mulkin kasa da aka yi wa kwaskwarima tun a shekarar 1999, ya rataya wa ‘yan majalisun tarayya nauyin gabatar da kudirori.
Gidan fitaccen hamshakin mai arziki, Sir James Dyson zai iya samarwa mutum 18,000 matsuguni ba tare da sun takura ba. Hamshakin mai kudin mai shekaru 73 duniya.
Wasu miyagu a ranar Lahadi sun tsinkayi gidan Azubuike Ekwegbalu, babban mataimaki na musamman ga Gwamna Willie Obiano a kan tsaro, inda suka soka masa wuka.
Gwamnan Ishaku Darius na jihar Taraba ya sallami Alhaji Hassan Mijinyawa, babban sakataren yada labaransa. Ya sallamesa be a ranar Asabar inda ya maye gurbinsa.
Yanzu kusan watanni shida kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
Kuanum ya fadi hakan yayin yabawa dabarar hadin gwiwa da shugaban hafsan sojin kasa, Tukur Buratai da takwaransa na sojin sama, Abubakar Sadique suka kaddamar.
Labarai
Samu kari