Hotunan cikin gidan hamshakin mai kudin duniya da za a iya cire gidaje 18,000
- Fitaccen biloniyan duniya, James Dyson na da wani tangamemen gida mai girman acre 300
- A cikin tankasheshen gidan, akwai korama, tafki, lambu, daji da sauran wurare masu bada sha'awa
- James Dyson na da tarin arzikin da ya kai dala biliyan 6.6 kuma ya siya wannan gidan ne a 2003
Gidan fitaccen hamshakin mai arziki, Sir James Dyson zai iya samarwa mutum 18,000 matsuguni ba tare da sun takura ba.
Hamshakin mai kudin mai shekaru 73 na rayuwa ne a Dodington Park, gida mai girman acre 300 wanda ya siya a Pam miliyan 15 a 2003.
A cikin katafaren gidan, akwai coci, lambu, tafkuna, gidaje, daji da sauran wuraren shakatawa.
James Dyson na da arzikin dala biliyan 6.6.
Ga hotunan cikin gidan.

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng