Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Bayan harin da aka kai wa Gwamna Zulum, wata kungiyar matasa ta bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya mayar da shugabannin tsaro yankin arewa maso gabas.
Mu, 'yan siyasa, ya kamata a zarga a kan batun kalubalen rashin tsaro da ya ki karewa a tsakanin jama'armu. A bayyana take cewa wasu 'yan siyasa su na amfani da
Sharif Yahaya Aminu, wani mawaki ya riski kansa a tsaka mai wuya sakamakon yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya da kotu tayi bayan ya yi wa Annabi batanci.
Hukumar shirya jarabawar makarantun sakandare ta Najeriya, NECO, ta fitar da jadawalin jarrabawar shekarar 2020 da kaidojin rubuta jarrabawar da dalibai zasu bi
Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa lamarin annobar Korona fa game duniya ce, kawai komawa ga Allah ne mafita daya tilo da ya rage mana.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya sake rokon ‘yan Najeriya da su dai kara hakuri kan matsalolin rashin tsaro da kasar ke ci gaba da fuskanta a baya bayan nan.
Shugaban kasar jamhurriyar Rasha, Vladimir Putin, ya alanta samuwar rigakafin cutar Coronavirus na farko a duniya. Ya ce diyarsa na cikin mutanen farko da sukay
Shugaba Muhammadu Buhari a halin yanzu yana ganawa da wasu wakilan kungiyar gwamnonin Najeriya, NGF, da shugbannin hukumomin tsaron kasar a fadarsa da ke Abuja.
Tsohon mataimakin babban bankin Najeriya, CBN, Obadiah Mailafia ya ce wani tsohon dan bindiga ya fada musu wani gwamnan arewa ne kwamandan Boko Haram a Najeriya
Labarai
Samu kari