Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Rundunar 'yan sandan jihar Nasarawa ta ce ta damke mutum 27 sa ake zargi da laifin fashi da makami da kuma garkuwa da mutane a jihar, cewar Daily Nigerian.
Mambobin jam'iyyar APC na yankin Yarbawa sun jinjinawa Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, a kan kira da ya yi na a mika musu shugabancin kasar nan a 2023.
A safiyar ranar Lahadi ne wata tawaga daga gwamnatin Jihar Kebbi ta karbi Jamilu Aliyu, yaro mai shekara 10 da iyayensa suka tilasta masa rayuwa da dabobbi.
Gwamnan Oyo ya tsige Kwamishinan da ya yi kwana da kwanaki ya na fama da Coronavirus. Seyi Makinde ya sallami Kwamishinan ayyuka Raphael Afonja daga Gwamnatinsa
Shugaba Muhammadu Buhari ya daura laifin rashin samun nasarar yakin yan ta'addan Boko Haram a Arewa maso gabashin Najeriya kan rashin isasshen kudi a asusu.
Hukumar NPA ta bayyana cewa jiragen ruwa goma sha takwas ne ke sauke kayayyakin man fetur, alkama, man soya da sauransu a filin jirgin ruwa na jihar Lagas.
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Mista Boss Mustapha, shi ne ya sanar da hakan yayin zaman karin haske karo na 56 da aka gudanar kan matakin annobar korona a kasar.
Babban Hafsan Sojin Najeriya, Tukur Buratai, ya bayyana cewa jami'ansa sun fitittiki yan ta'addan Boko Haram daga dukkan jihohin Arewa maso gabashin Najeriya.
Bincike da aka gudanar ya nuna cewar kungiyar ta'addan Boko Haram ta halaka kimanin 'yan farar hula 223, sojoji 82 da 'yan sanda bakwai a cikin watanni bakwai.
Labarai
Samu kari