Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta samu karuwa. Sanatan da ke wakiltar Gombe ta Kudu ya sauya sheka zuwa cikita. Ya gana da Gwamna Inuwa Yahaya.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta samu karuwa. Sanatan da ke wakiltar Gombe ta Kudu ya sauya sheka zuwa cikita. Ya gana da Gwamna Inuwa Yahaya.
Bankin CBN a Najeriya ya kara kudin mallakar katin ATM zwa N1500. An sau karin kashi 50 cikin 100 a kan kudin da ake biya a baya. Lamarin zai shafi harkar POS.
Gwamnan jihar Enugu, Ifeanyi Ugwanyi, ya yi kira ga mambobin kungiyar masu rajin kafa kasar Biyafara IPOB, su mayar da makaman da suka kwace daga hannun jami'an
Wata matar aure a jihar Ogun ta hadu da bacin rana sakamakon gano su da aka yi sun manne da wani abokin ashararancinta suna tsaka da cin amanar mijinta na aure.
Ƴan Sanda a jihar Niger sun kama yaya da ƙani a ake zargi da hannu da daukan aiki a ma'aikatar lafiya ta jihar ba tare da bin ka'idojojin daukan aiki ba tun2009
Daya daga cikin babban abu a duniyar nan mai girgiza zukatan jama'a shine mutuwa, duk da kuwa an san dole ne kowa ya dandanata. Babu shakka kowa sai ya dandana.
Wata kotun majistire dake a Gabasawa kan titin Taiwo Road, dake Kaduna, ta bada umarnin sanya Mrs. Yemi Awolola, wacce ta azabtar da 'yar aikinta mai shekaru...
Bisa dukkan alamu takarar Mutanen Ibo a 2023 ta na samun goyon baya daga manyan Arewa. ‘Dan siyasar Kano ya ce ya na goyon bayan Inyamurai, amma da sharadi.
Kokari na daukaka kara akan hukuncin kisan da aka yankewa mawaki, Yahaya Sharif-Aminu ya kara samun cikas a ranar Talata, bayan shugabannin kotun Shari'a ta...
Wani mutumi mai shekaru 36, mai suna Emmanuel Menuwa, ya bayyana cewa yana samun N700 ne a kowacce rana fiye da shekaru 20 da suka gabata a matsayin lebura...
Ganin cewa ana jin maganar malamin addini fiye da ta kawone shugaba, Sheikh Ahmad Gumi ya ba Gwamnati shawara game da rigimar Jihar Kaduna da ake ta yi har gobe
Labarai
Samu kari