Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Bankin CBN a Najeriya ya kara kudin mallakar katin ATM zwa N1500. An sau karin kashi 50 cikin 100 a kan kudin da ake biya a baya. Lamarin zai shafi harkar POS.
Wata mata mai shekaru 26 da aka bayyana sunanta da Rutendo Nhemachena an ruwaito cewa ta mutu a yayin da ake yi mata wankan tsarki na shiga addinin Kirista a...
Wani mai amfani da dandalin sada zumunta ta Facebook, Segun Aveileth Oyedele da ya wallafa labarin ya ce mutumin ya shiga kantin ne kamar ya tafi yin siyayya.
A watan Agustan ne Gwamna Nasir El-Rufai ya kori wani ‘Dan shekara 85 daga gidansa, Mun ji cewa Tukur Buratai ya yi masa kyautar sabon gida fil yanzu a Kaduna.
An gurfanar da wani mutum mai shekaru 60, Ibrahim Ibuoye a gaban kotu bisa zarginsa da kutse cikin gonar tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo da ke Ota.
Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta ce sabon karin farashin wutan lantarkin da da kamfanin raba wutan Abuja AEDC ya sanar ba zai yiwu ba, kuma dukkan ma'aikata.
Gwamna Matawalle na jihar Zamfara ya naɗa Ibrahim Ibrahim a matsayin mataimakinsa na musamman bayan ceto shi daga gidan yari a Saudiyya, Daily Nigerian ta ce.
Hadaddiyar daular Larabawa UAE ta yaudari duniyar Muslunci da Falasdinawa ta hanyar shiga sulhu da Isra'ila, Shugaban koli na kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei
Alkalin wata kotun majistare ya bukaci da a adana masa kakakin jma'iyyar PDP na jihar Gombe a hannun gidan gyaran hali bayan zarginsa da ake yi da caccakar APC.
Hatsarin kwale-kwale ya yi sanadiyar mutuwar wasu mata har su goma da ke a kan hanyarsu ta zuwa biki a karamar hukumar Jega da ke jihar Kebbi a ranar Litinin.
Labarai
Samu kari